Mu a Toungo muna fama da babbar matsala ta rashin asibiti mai kyau. Jama’ar mu suna wahala wajen samun magani, musamman mata masu juna biyu da yara kanana. Sau da yawa dole ne a yi tafiya mai nisa kafin a samu likita ko magani, wanda hakan yana jefa rayukan mutane cikin hadari.
Muna kira ga gwamnati, kungiyoyin agaji da masu ruwa da tsaki su taimaka wajen kawo asibiti na zamani da kayan aiki domin ceton rayuka.