• Like
    Love
    2
    ·157 Views
  • Mu a Toungo muna fama da babbar matsala ta rashin asibiti mai kyau. Jama’ar mu suna wahala wajen samun magani, musamman mata masu juna biyu da yara kanana. Sau da yawa dole ne a yi tafiya mai nisa kafin a samu likita ko magani, wanda hakan yana jefa rayukan mutane cikin hadari.

    Muna kira ga gwamnati, kungiyoyin agaji da masu ruwa da tsaki su taimaka wajen kawo asibiti na zamani da kayan aiki domin ceton rayuka.
    Mu a Toungo muna fama da babbar matsala ta rashin asibiti mai kyau. Jama’ar mu suna wahala wajen samun magani, musamman mata masu juna biyu da yara kanana. Sau da yawa dole ne a yi tafiya mai nisa kafin a samu likita ko magani, wanda hakan yana jefa rayukan mutane cikin hadari. Muna kira ga gwamnati, kungiyoyin agaji da masu ruwa da tsaki su taimaka wajen kawo asibiti na zamani da kayan aiki domin ceton rayuka.
    Love
    1
    ·157 Views
  • Alhamdulillah! The Toungo Community Alliance website has been successfully completed .

    This website is built to unite our people, create opportunities, and provide a platform where every indigene of Toungo can register, connect, and work together for development. It is not political it is purely for community growth, empowerment, and progress.

    Together, we can make Toungo stronger.
    Alhamdulillah! The Toungo Community Alliance website has been successfully completed . This website is built to unite our people, create opportunities, and provide a platform where every indigene of Toungo can register, connect, and work together for development. It is not political it is purely for community growth, empowerment, and progress. Together, we can make Toungo stronger.
    Love
    Like
    4
    2 Comments ·220 Views
  • New one
    New one
    Like
    2
    ·210 Views
  • Test
    On Toungo Community Alliance website
    Test On Toungo Community Alliance website
    Like
    1
    ·219 Views
More Stories
TCA https://tca.org.ng